Headlines

An tsinci tagwaye a cikin bola a Filato

An tsinci tagwaye a cikin bola a Filato

Jariran, waɗanda aka ƙiyasta sun kai kimanin watanni biyar kuma aka gano mace da namiji ne, an ce, an same su ne a cikin leda a wani wurin zubar da sh ...

Arewa Maso Gabas: Buni ya buƙaci haɗin kai domin nasara a zaɓen 2027

Arewa Maso Gabas: Buni ya buƙaci haɗin kai domin nasara a zaɓen 2027

Taron zaɓen shugabannin ya gudana cikin kwanciyar hankali da lumana. ...

Matar da ta haifi jarirai 5 a Kano ta rasu

Matar da ta haifi jarirai 5 a Kano ta rasu

Matar ra rasu kwana guda bayan haihuwar jarirai biyar a Asibitin Ƙwararru na Murtala Mohammed. ...

Arewa Maso Yamma: Hatsarin mota ya rutsa da wakilan APC na Katsina

Arewa Maso Yamma: Hatsarin mota ya rutsa da wakilan APC na Katsina

Mutum ɗaya rasu yayin da wasu suka jikkata ciki har da tsohon mataimakin gwamnan jihar. ...

Mutum 5 ’yan gida ɗaya sun rasu a hatsarin mota a Yobe

Mutum 5 ’yan gida ɗaya sun rasu a hatsarin mota a Yobe

Gwamnan jihar ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga iyalan mamatan. ...