Headlines

Sam Allardyce ya raba gari da Leeds United

Sam Allardyce ya raba gari da Leeds United

Allardyce ya gaza ceto Leeds United daga nutsewa rukunin gasar Championship. ...

Tinubu ya nada dan Arewa Sakataren Gwamnati

Tinubu ya nada dan Arewa Sakataren Gwamnati

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jigawa, Sanata Ibrahim Hassan Hadejia, ya zama Mataimakin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa. ...

Tinubu ya ba da umarnin bai wa ’yan Najeriya tallafi

Tinubu ya ba da umarnin bai wa ’yan Najeriya tallafi

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin bayar da tallafi domin rage wa ’yan Najeriya domin rage musu radadin cire tallafin mai da Gwamnatin T ...

Kotu ta tsare dan sanda a kurkuku kan damfarar N128m

Kotu ta tsare dan sanda a kurkuku kan damfarar N128m

Kotu ta tisa keyar wani hafsan dan sanda zuwa gidan yari kan zargin yi wa wani dan kasuwa damfara ta tsabar kudi Naira miliyan 128 ...

Sarkin Musulmi ya bukaci Qausain TV ya kara himma

Sarkin Musulmi ya bukaci Qausain TV ya kara himma

Sarkin Musulmi ya shawarci Kamfanin Talabijin na Qausain TV ya rubanya kokarinsa wajen wayar da al’umma ...