Umarnin da Tinubu ya ba wa shugabannin tsaro
Tinubu ya ce dole jami’an tsaro su je filin daga su murkushe duk wata barazanar tsaro, tare da ba su cikakkiyar kulawa da isassun kayan aiki ...
Tinubu ya ce dole jami’an tsaro su je filin daga su murkushe duk wata barazanar tsaro, tare da ba su cikakkiyar kulawa da isassun kayan aiki ...
Sabon Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ya zargin magabacinsa da damfarar maniyyata suka biya kudin kujerun da babu su ...
Gwamnan ya ce har yanzu gidajen man suna da man da suka sayo a tsohon farashi, a don haka ya ce kamata ya yi su sayar da shi a tsohon farashi. ...
Majiyar ta ce sabanin labarin da aka yada, 442 bai mutu ba ...
Kafar Daily Trust ta yi watsi da da’awar bankin CBN da ke karyata rahoton kafar kan yadda bankin ya karya darajar Naira zuwa 631 a kan Dala daya ...