Headlines

Zargin Batanci: Kotu ta ba da umarnin a kamo Dokta Idris Dutsen Tanshi

Zargin Batanci: Kotu ta ba da umarnin a kamo Dokta Idris Dutsen Tanshi

Kotun ta umarci jami’an tsaro su kamo mata Dokta Idris Abdulaziz bayan ta yi watsi da uzurin rashin lafiya da lauyoyinsa suka gabatar. ...

Tsohon Kakakin Buhari, Femi Adesina, ya samu sabon mukami

Tsohon Kakakin Buhari, Femi Adesina, ya samu sabon mukami

Dama ko kafin Buhari ya ba shi mukami a 2015, a can yake aiki ...

NNPC ya kara farashin litar man fetur

NNPC ya kara farashin litar man fetur

Kamfanin mai na kasa NNPCL ya tabbatar cewa ya fara farashin litar man fetur zuwa N540 ...

NLC da gwamnati za su sa labule kan cire tallafin mai

NLC da gwamnati za su sa labule kan cire tallafin mai

Shugaba NLC ya ce bai kamata a cire tallafin ba tare da ana samar da man ba, daga karshe a bar  dillalan mai suna tatsar jama’ar Najeriya ...

Farashin Litar mai ya kai N560 a Kano

Farashin Litar mai ya kai N560 a Kano

Farashin litar fetur ya kai N700 a yayin da dogayen layika suka dawo a gidajen mai jim kadan bayan sabon shugaban kasa ya sanar da shirinsa na soke ta ...