Headlines

DAGA LARABA: Abin Da ’Yan Arewa Ke Son Tinubu Ya Yi Musu

DAGA LARABA: Abin Da ’Yan Arewa Ke Son Tinubu Ya Yi Musu

’Yan Arewacin Najeriya sun bayyana irin ayyukan da suke buƙata gwamnatin Tinubu ta yi musu ...

Muna bin gwamnati bashin tiriliyan 2.8 na tallafin man fetur – NNPC

Muna bin gwamnati bashin tiriliyan 2.8 na tallafin man fetur – NNPC

Kamfanin ya kuma ce ya yi na’am da janye tallafin ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 25 a kauyen Zamfara 

’Yan bindiga sun kashe mutum 25 a kauyen Zamfara 

Daga cikinsu har da wani kwamandan ‘yan sa-kai ...

Gwamnan Sakkwato ya soke duk mukaman da Tambuwal ya bayar tun daga watan Maris

Gwamnan Sakkwato ya soke duk mukaman da Tambuwal ya bayar tun daga watan Maris

Gwamnan ya kuma sanar da sauke sarakunan da tsohon Gwamnan ya nada ...

Da wane aiki Kanawa za su rika tunawa da Ganduje?

Da wane aiki Kanawa za su rika tunawa da Ganduje?

Bayan da tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya mika mulkin jihar ga sabon Gwamna, Abba Kabir Yusuf a ranar Litinin, ko da wane aiki al’ummar j ...