Za mu ƙwance Jihar Ribas a 2027 —Ganduje
Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya yi alƙawarin karɓe mulkin Jihar Ribas daga hannun PDP a zaɓen shekarar 2027. ...
Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya yi alƙawarin karɓe mulkin Jihar Ribas daga hannun PDP a zaɓen shekarar 2027. ...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun halaka mayaƙan Lakurawa da dama tare da lalata sansanoninsu 22 a Jihar Sakkwato ...
Da wuya a yi wata guda ba tare da Gwamnatin Tinubu ta ɓullo da wani sabon tsari ko mataki da ya haifar da ce-ce-ku-ce, a wani lokaci har da zanga-zang ...
Majalisar Dokokin ƙasar Koriya ta Kudu ta tsige Shugaba Yoon Suk-yeol saboda dokar sojin da ya sanya, wadda ta haifar da bore a ƙasar ...
Abubuwan da suka ya kamata shugabannin Arewa su yi don bunƙasa tattalin arziki da kuɗaɗen shigan cikin gidan jihohinsu da kuma uwa uba, tabbatar da ce ...