Headlines

Gwamnatin Borno za ta dauki malaman makaranta 5,000 aiki

Gwamnatin Borno za ta dauki malaman makaranta 5,000 aiki

Gwamnan ya ce za a dauki malaman ne da nufin rage cunkoson dalibai a makarantun jihar. ...

Abubuwan da muka amfana da su a mulkin Buhari — ’Yan Najeriya

Abubuwan da muka amfana da su a mulkin Buhari — ’Yan Najeriya

’Yan Najeriya sun bayyana ra’ayoyinsu kan me suka amfana da shi a mulkin Buhari. ...

Gwamnan Katsina ya sallami duk masu mukaman siyasa

Gwamnan Katsina ya sallami duk masu mukaman siyasa

Sabon Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya sallami duk masu rike da mukaman siyasa a fadin jihar. ...

Rikici ya barke tsakanin DSS da EFCC

Rikici ya barke tsakanin DSS da EFCC

Da sanyin safiya ne jami’an DSS suka je ofishin na EFCC suka hana jami’an da ake aiki a wurin shiga cikin harabar. ...

Libya ta yanke wa mayakan IS 23 hukuncin kisa

Libya ta yanke wa mayakan IS 23 hukuncin kisa

Kotun Daukaka Kara a kasar Libiya ta yanke hukuncin kisa a kan wasu ’yan kungiyar IS mutum 23 bisa kama su da laifi kaddamar da wasu munanan hare-hare ...