Headlines

Ba zan yi mulkin kama-karya ba – Tinubu

Ba zan yi mulkin kama-karya ba – Tinubu

Ya ce zai yi shugabanci daidai da bukatun ‘yan Najeriya ...

Matasa sun jefi jami’an tsaro bayan rantsar da sabon Gwamnan Kano

Matasa sun jefi jami’an tsaro bayan rantsar da sabon Gwamnan Kano

Matasa n dai sun yi yunkurin shiga gidan gwamnati ne amma aka hana su ...

An daina biyan tallafin man fetur, za a ci gaba da amfani da tsoffin takardun Naira —Tinubu

An daina biyan tallafin man fetur, za a ci gaba da amfani da tsoffin takardun Naira —Tinubu

Biyan tallafin man fetur ba ya fidda a’i daga rogo.  ...

Shin City za ta iya lashe Kofin Zakarun Turai?

Shin City za ta iya lashe Kofin Zakarun Turai?

A kakar bara a wasan kusa da karshe aka cire City a Gasar Zakarun Turai. ...

Dimbin bashin da Ganduje ya bar wa Kano abin takaici ne —Abba Gida-Gida

Dimbin bashin da Ganduje ya bar wa Kano abin takaici ne —Abba Gida-Gida

Ya kuma yi addu’ar Allah Ya yi wa Ganduje sakayya da gwargwadon abin da ya shuka. ...