Fada ya kaure tsakanin jami’an tsaro a wurin rantsar da Gwamnan Kano
Dan sandan ya gaura wa jami’in immigration din mari a fuska, lamarin da ta janyo suka kaure da kokawa. ...
Dan sandan ya gaura wa jami’in immigration din mari a fuska, lamarin da ta janyo suka kaure da kokawa. ...
Shi ma gwamnan Anambra, Charles Soludo ya yi kokarin shiga amma jami’an tsaro suka taka masa birki. ...
An rika jifan Sarakunan da ‘fiya wata’. ...
Sun kama akuyar ba tare da wata matsala ba. ...
Wainar da ake toyawa a wajen rantsar da shugaban kasar Najeriya na 16, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da gwamnoni 28. ...