Headlines

Shekara 100 a duniya: Sheikh Dahiru Bauchi ya sake kafa tarihi

Shekara 100 a duniya: Sheikh Dahiru Bauchi ya sake kafa tarihi

Shi ne malamin na farko a tarihin duniya da ya shekara 75 yana tafsirin Alkur’ani. ...

’Yan sanda za su yi wa motoci rajista da fasahar zamani a Nijeriya

’Yan sanda za su yi wa motoci rajista da fasahar zamani a Nijeriya

Rundunar ta ce daga ranar 29 ga watan Yulin 2024, sabon tsarin mai amfani da na’urorin zamani. ...

Gini ya rufta kan mazauna a Abuja

Gini ya rufta kan mazauna a Abuja

Lamarin ya faru ne sa’o’i 24 bayan da ginin wata makaranta ya rufta kan ɗaliban da ke rubuta jarrabawa a Jos. ...

An kafa kwamitin magance rikicin manoma da makiyaya a Ekiti

An kafa kwamitin magance rikicin manoma da makiyaya a Ekiti

An nemi jihohin Arewa su yi koyi da Gwamnatin Jihar Ekiti wajen kafa irin wannan kwamiti. ...

Sojoji sun ceto mata da yara 57 a Dajin Sambisa

Sojoji sun ceto mata da yara 57 a Dajin Sambisa

Sojojin sun kashe ’yan ta’addan shida yayin da wasu suka tsere da raunukan harbin bindiga. ...