Headlines

Kudin tashar Mambilla: An ba da belin tsohon ministan lantarki kan N10bn

Kudin tashar Mambilla: An ba da belin tsohon ministan lantarki kan N10bn

Ana zargin Saleh Mamman da wawure kadaden aikin tashoshin wutar lantarki na Mambilla da na Zungeru ...

HOTUNA: Yadda ake aikin ceto daliban da makaranta ta rushe da su a Jos

HOTUNA: Yadda ake aikin ceto daliban da makaranta ta rushe da su a Jos

Ga hotunan yadda ake gudanar da aikin ceton da ake gudanarwa a wajen bayan aukuwar iftila’in a safiyar Juma’a. ...

Makaranta ta rushe da dalibai suna zana jarabawa a Jos

Makaranta ta rushe da dalibai suna zana jarabawa a Jos

Benen mai hawa biyu ya rushe ne a yayin da dalibai ke zana jarabawa a safiyar Juma’a ...

An Rantsar Da Sabbin Kwamishinoni Da Manyan Sakatarori A Yobe

An Rantsar Da Sabbin Kwamishinoni Da Manyan Sakatarori A Yobe

Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe ya rantsar da Kwamishinoni  biyu da Shugaban Ma’aikata da Manyan Sakatarorin hudu, da masu ba da shawara na musamma ...

Luwadi da yara 4 ya kai malami gidan yari a Kaduna

Luwadi da yara 4 ya kai malami gidan yari a Kaduna

Malamin yana yaudarar samarin zuwa dakinsa inda yake yin lalata da su ...