Headlines

Chuchu: Kotu ta hana a gwada ƙwaƙwalar matar da ta kashe yaron gidanta

Chuchu: Kotu ta hana a gwada ƙwaƙwalar matar da ta kashe yaron gidanta

Idan wanda ake ƙara ya yi mata magana tana amsawa, amma idan kotu ta yi mata magana sai ta yi shiru. ...

Zargin N33bn: Tsohon ministan lantarkin Buhari ya sume a kotu

Zargin N33bn: Tsohon ministan lantarkin Buhari ya sume a kotu

Tsohon ministan ya shiga akwatin ba da shaida, inda aka ga wani bangare na tufafinsa a jike sharkaf ...

Kotun Koli ta haramta wa gwamnoni taba kudin kananan hukumomi

Kotun Koli ta haramta wa gwamnoni taba kudin kananan hukumomi

Kotun Koli ta umarci Gwamnatin Tarayya ta rika tura wa tura wa kananan hukumomi kudadensu kai-tsaye daga asusun Tarayya ...

Akwai yiwuwar nada babban dogarin Tinubu a sarautar mahaifinsa

Akwai yiwuwar nada babban dogarin Tinubu a sarautar mahaifinsa

Saura kiris a nada babban dogarin shugaba Tinubu, Laftanar-Kanar Nurudeen Yusuf, a sarautar Ilemona a Karamar Hukumar Oyun ta Jihar Kwara ...

NDLEA za ta sanya kyamara a jikin jami’anta

NDLEA za ta sanya kyamara a jikin jami’anta

Hukumar yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi (NDLEA) za ta fara sanya kyamarori a jikin jami’anta domin inganta aikinsu. ...