Headlines

Tubabbun ’Yan Boko Haram 560 Sun Fara Koyon Sana’o’i A Borno

Tubabbun ’Yan Boko Haram 560 Sun Fara Koyon Sana’o’i A Borno

Tubabbun mayakan Boko Haram 560 za su fara koyon sana’o’i da samun horo domin komawa cikin al’umma ...

NAJERIYA A YAU: Rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi Cikin Ƙarni Guda

NAJERIYA A YAU: Rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi Cikin Ƙarni Guda

Malamai da mabiya sun jinjina yadda ya sadaukar da rayuwarsa wajen hidima ga addini. ...

Yanzu burodi da wake sun gagare mu — Leburori

Yanzu burodi da wake sun gagare mu — Leburori

A yanzu ko ’yan mata masu sayar da faten wake sun daina yawon tallansa sabanin yadda suke yi a baya. ...

Tinubu zai gana da ƙungiyar ƙwadago kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata

Tinubu zai gana da ƙungiyar ƙwadago kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata

Ana sa ran Tinubu zai yanke matsaya kan tayin da ke tsakanin gwamnati da ƙungiyar ƙwadago kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata. ...

An kama wani da ƙoƙon kan mutum a Abuja

An kama wani da ƙoƙon kan mutum a Abuja

Mutumin ya ce ya tsinci ƙoƙon kan ne da wasu sassa na ƙwarangwal ɗin mutum a daji lokacin da yake farauta. ...