Headlines

Ƙuncin Rayuwa: Hatta wasu ministocin ba su da ikon ganin Tinubu — Ndume

Ƙuncin Rayuwa: Hatta wasu ministocin ba su da ikon ganin Tinubu — Ndume

Mu na tsoron kar wata rana a tashi ko mutum na da kuɗin sayen abincin, ya je kasuwa amma ba zai samu ba. ...

Gomman ’yan Boko Haram sun miƙa wuya a yankin Tafkin Chadi

Gomman ’yan Boko Haram sun miƙa wuya a yankin Tafkin Chadi

Matansu ma ana ɗaukarsu a matsayin ’yan ta’adda, saboda ana amfani da su a kai harin ƙunar-baƙin-wake. ...

Kawu Sumaila ya miƙa ƙudirin ƙirƙiro sabuwar jiha daga Kano

Kawu Sumaila ya miƙa ƙudirin ƙirƙiro sabuwar jiha daga Kano

Jihar Kano wadda ke Arewa maso Yamma tana yankin da ya fi kowanne yawan jihohi a ƙasar. ...

Ganduje da matarsa za su bayyana a kotu kan zargin almundahana

Ganduje da matarsa za su bayyana a kotu kan zargin almundahana

Ana tuhumar Ganduje da matarsa da wasu kan almundahanar biliyoyin kuɗi. ...

Buni ya dakatar da shugaban ƙaramar hukuma kan rashin ɗa’a

Buni ya dakatar da shugaban ƙaramar hukuma kan rashin ɗa’a

Gwamnan ya dakatar da shugaban ne kan aikata rashin ɗa’a. ...