Headlines

An ayyana N70,000 sabon albashi mafi ƙanƙanta a Jigawa

An ayyana N70,000 sabon albashi mafi ƙanƙanta a Jigawa

Gwamnatin ta ce zuwa yanzu ba a ƙayyade haƙiƙanin lokacin da zai soma aiki ba. ...

Jerin shugabannin Hezbollah da Hamas da Isra’ila ta kashe daga 7 ga Oktoban 2023

Jerin shugabannin Hezbollah da Hamas da Isra’ila ta kashe daga 7 ga Oktoban 2023

A ranar 17 ga watan Oktoba ne, Isra’ila ta sanar da kisan Yahya Sinwar, wanda shi ne ya tsara harin ranar 7 ga watan Oktoban bara da mayaƙan Hamas suk ...

Yaƙin Basasa: Gwagwarmayar da na sha don Nijeriya ta kasance ƙasa ɗaya — Gowon

Yaƙin Basasa: Gwagwarmayar da na sha don Nijeriya ta kasance ƙasa ɗaya — Gowon

A wannan tattaunawar, tsohon shugaban ƙasa na mulkin soja a Nijeriya, Janar Yakubu Gowon (murabus) ya bayyana irin ƙalubalen da ya fuskanta a lokacin ...

El Classico: Barcelona ta yi wa Real Madrid zazzaga har gida

El Classico: Barcelona ta yi wa Real Madrid zazzaga har gida

Barcelona ta zazzaga wa Madrid ƙwallo huɗu a raga a gaban magoya bayanta. ...

NNPP ta lashe zaɓen ƙananan hukumomin Kano baki ɗaya

NNPP ta lashe zaɓen ƙananan hukumomin Kano baki ɗaya

Jam’iyyar ta lashe zaɓen ƙananan hukumomin da aka gudanar a jihar a ranar Asabar. ...