Headlines

Mahara sun kashe mutane 2 sun sace 19 a Kaduna

Mahara sun kashe mutane 2 sun sace 19 a Kaduna

’Yan bindiga sun aika mutane biyu lahira a kauyen Dagwarga, tare da yin garkuwa da wasu 19 a Maraban Walijo a Karamar Hukumar Kachia a Jihar Kaduna ...

’Yan fashi 24 sun shiga hannu a Legas

’Yan fashi 24 sun shiga hannu a Legas

Kwamishinan ya ce za a gurfanar da waɗanda ake zargin a gaban kotu. ...

An kama ’yan talla da ke kai wa ’yan bindiga bayanai

An kama ’yan talla da ke kai wa ’yan bindiga bayanai

Dubun ’yan matar da ke tallar zuma ta cika ne bayan sojoji sun kama wani mai yi wa ’yan bindiga bayanai ...

An ceto ’yar shekara 2 da maƙocinsu ya sace ta a Kano

An ceto ’yar shekara 2 da maƙocinsu ya sace ta a Kano

An ruwaito cewar ya nemi Naira miliyan biyu a matsayin kuɗin fansa. ...

Yadda ’yan bindiga suka kashe sojoji 5 suka kona motarsu a hanyar Abuja

Yadda ’yan bindiga suka kashe sojoji 5 suka kona motarsu a hanyar Abuja

Yankin Audu Jangwam ya yi kaurin suna da ayyukan ’yan fashi da masu garkuwa da mutane ...