Headlines

Sarautar Rano: An yi arangama tsakanin ’yan daba da matasa

Sarautar Rano: An yi arangama tsakanin ’yan daba da matasa

Shugaban riƙon ƙwarya na ƙaramar hukumar da wakilin Sarkin Kano na 16, sun tsere da ƙafarsu. ...

Jarumar Nollywood Tonto Dikeh ta bayyana sha’awar Musulunci

Jarumar Nollywood Tonto Dikeh ta bayyana sha’awar Musulunci

Jarumar ta ce kiran sallah yana matuƙar kwantar mata da hankali. ...

A daina yi mana kuɗin goro — Jarumar Kannywood

A daina yi mana kuɗin goro — Jarumar Kannywood

Jarumar ta koka kan yadda mutanen gari ke musu kallon mutanen banza. ...

LGBTQ: Yadda ƙungiyar WISE ta raba kayan abinci a Hisbah

LGBTQ: Yadda ƙungiyar WISE ta raba kayan abinci a Hisbah

Tuni ƙungiyar ta fice daga Jihar Kano bayan asirinta ya tonu. ...

An ɗaure malami shekara 20 kan sukar gwamnati a Saudiyya

An ɗaure malami shekara 20 kan sukar gwamnati a Saudiyya

Hukuncin na zuwa ne bayan sukar da ya yi wa gwamnatin ƙasar a shoshiyal midiya. ...