Headlines

Bankwana: Buhari ya rantsar da sabbin kwamishinoni 7 a RMAFC

Bankwana: Buhari ya rantsar da sabbin kwamishinoni 7 a RMAFC

Shugaba Buhari ya rantsar da sabbin kwamishinoni 5 na Hukumar Tsara Alashi, kwana bakwai kafin ya sauka daga mulki ...

Cristiano Ronaldo ya yi sujjada bayan nasarar zura kwallo

Cristiano Ronaldo ya yi sujjada bayan nasarar zura kwallo

‘Yan kallo suka barke da sowa da murna bisa abin da ya yi. ...

An maimaita fatali da yarjejeniyar sulhu a Sudan

An maimaita fatali da yarjejeniyar sulhu a Sudan

Bayan sake sanya hannu kan yarjejeniyar dakatar da kai wa juna hare-hare a Sudan, an zargi bangarorin da ke rikici a kasar da sake yin watsi da batun ...

Rancen Paris Club: Gwamnati za ta dawo wa jihohi kudadensu

Rancen Paris Club: Gwamnati za ta dawo wa jihohi kudadensu

Gwamnonin sun zabi Gwamna Abdulrahman na Jihar Kwara da kuma Seyi Makinde na Oyo a matsayin shugaba da mataimakinsa. ...

WhatsApp ya bullo da tsarin gyara saƙon da aka aika — Zuckerberg

WhatsApp ya bullo da tsarin gyara saƙon da aka aika — Zuckerberg

An kirkiri wannan aikin don habaka daidaito da tsabtar sadarwa. ...