Headlines

Sai Atiku, Obi da Kwankwaso sun yi maja za su kayar da Tinubu — Lukman

Sai Atiku, Obi da Kwankwaso sun yi maja za su kayar da Tinubu — Lukman

Ya ce akwai buƙatar haɗa kai don ceto dimokuraɗiyyar Najeriya. ...

Gwamnati ta haɗa kai da kamfanoni don yaƙar ɗumamar yanayi

Gwamnati ta haɗa kai da kamfanoni don yaƙar ɗumamar yanayi

Gwamnatin ta jaddada aniyar yaƙi da duk abin da zai haifar da ɗumamar yanayi. ...

Tinubu ya sake zama shugaban ECOWAS

Tinubu ya sake zama shugaban ECOWAS

An sake zaɓensa a matsayin shugaban ECOWAS karo ma biyu cikin shekara guda. ...

An sace ɗan shekara 79 a Kaduna

An sace ɗan shekara 79 a Kaduna

Maharan sun sace shi ne a daren ranar Juma’a. ...

Gwamnatin Borno ta ayyana Litinin a matsayin hutu

Gwamnatin Borno ta ayyana Litinin a matsayin hutu

Gwamnatin ta ayyana Litinin a matsayin hutu don murnar shigowar sabuwar shekarar Musulunci. ...