Headlines

Ya kamata Tinubu ya sake sauke wasu ministocin — Ndume

Ya kamata Tinubu ya sake sauke wasu ministocin — Ndume

Sanatan ya ce akwai buƙatar a gujewa amfani da shawarwarin IMF da Bankin Duniya da suka shafi tattalin arziki. ...

Gobara ta yi ajalin ’yar shekara 80 a Ogun

Gobara ta yi ajalin ’yar shekara 80 a Ogun

Gobarar ta tashi ne cikin dare yayin da mutanen gidan ke tsaka da barci. ...

Zaɓe: Magoya bayan Ganduje sun shirya kawo tarnaƙi — Kwankwaso

Zaɓe: Magoya bayan Ganduje sun shirya kawo tarnaƙi — Kwankwaso

Kwankwaso ya ce sun shaida wa jami’an tsaro shirin wasu na tayar da hankali a yayin zaɓen. ...

AFCON: CAF ta bai wa Super Eagles maki, ta ci tarar Libya

AFCON: CAF ta bai wa Super Eagles maki, ta ci tarar Libya

CAF ta ci tarar ƙasar Libya Dala 50,000 tare da bai wa Super Eagles maki uku. ...

Cutar shan inna ta ragu da kashi 38 cikin shekara guda a Nijeriya — WHO

Cutar shan inna ta ragu da kashi 38 cikin shekara guda a Nijeriya — WHO

A cewar WHO, a cikin shekarar 2024 kaɗai, an gano cutar Polio nau’in cvPƁ2 guda 134 a yankin tafkin Chadi.  ...