Headlines

Buhari ya kaddamar da Titin Kano-Kaduna da Gadar Neja II

Buhari ya kaddamar da Titin Kano-Kaduna da Gadar Neja II

A rana guda Buhari ya kaddamar da manyan ayyuka guda bakwai kwana 6 kafin ya bar mulki ...

Sojoji sun kashe gomman mayakan ISWAP a Yobe

Sojoji sun kashe gomman mayakan ISWAP a Yobe

An gano mayakan na shirin kai hare-hare da wasu manyan motocin yaki. ...

Fara fiffiken tururuwa: Fadar tsohon Sarki Sunusi a Kaduna

Fara fiffiken tururuwa: Fadar tsohon Sarki Sunusi a Kaduna

Gwamnatin Kano ta tsige Sanusi ta kuma tura shi gudun hijira wani kauye a Jihar Nasarawa. ...

Kwana 6 kafin saukar Buhari NNPC ya ci gaba da hako mai a Borno

Kwana 6 kafin saukar Buhari NNPC ya ci gaba da hako mai a Borno

Kamfanin NNPCL ya ci gaba da aikin hako danyen mai a yankin Tafkin Chadi bayan shekara shida da dakatarwa ...

Rikicin Sudan ya raba yara 450,000 da gidajensu —UNICEF

Rikicin Sudan ya raba yara 450,000 da gidajensu —UNICEF

Kungiyoyin ba da agaji sun ce ana hana wadannan yaran ’yan gudun hijira ilimi. ...