Headlines

Hukumar Aikin Hajji ta lashe amanta kan karin Kudi

Hukumar Aikin Hajji ta lashe amanta kan karin Kudi

Hukumar NAHCON ta lashe amanta bayan alkawarin da ta yi cewa maniyyatan ba za su biya karin Dala 250 da aka samu daga aljihunsu ba. ...

NAJERIYA A YAU: Fatan ’Yan Najeriya Kan Harkar Tsaro A Gwamnatin Tinubu

NAJERIYA A YAU: Fatan ’Yan Najeriya Kan Harkar Tsaro A Gwamnatin Tinubu

Mun ji ta bakin ’yan Najeriya da kuma mukarraban gwamnatin da ke shirin kama aiki. ...

’Yan sanda sun hallaka ’yan bindiga 2 a Ribas

’Yan sanda sun hallaka ’yan bindiga 2 a Ribas

‘Yan sandan sun yi artabu kafin daga bisani suka kashe maharan. ...

El-Rufai ya tube rawanin sarakuna 2 a Kaduna

El-Rufai ya tube rawanin sarakuna 2 a Kaduna

Gwamnan ya sha alwashin ci gaba da yin rusau har zuwa lokacin da zai sauka daga mulki. ...

Direba ya murkushe ’yan uwan juna 4 har lahira a Jigawa

Direba ya murkushe ’yan uwan juna 4 har lahira a Jigawa

Mutanen da lamarin ya rutsa da su, sun mutu nan take. ...