Headlines

Kotu ta yanke wa masu garkuwa hukuncin kisa ta hanyar rataya

Kotu ta yanke wa masu garkuwa hukuncin kisa ta hanyar rataya

An gurfanar da mutum biyar ɗin ne a gaban tun a ranar 28 ga Oktoban 2021. ...

An bankaɗo ma’aikatan bogi 427 a Anambra

An bankaɗo ma’aikatan bogi 427 a Anambra

Akwai ma’aikatan jami’ar Nnamdi Azikiwe, Awka da Kwalejin Ilimi ta Nwafor Orizu da ke Nsugbe. ...

HOTUNA: ’Yan Tijjaniya sun yi taron zikiri a Fadar Nassarawa

HOTUNA: ’Yan Tijjaniya sun yi taron zikiri a Fadar Nassarawa

Sayyadi Ibrahim Dahiru Usman Bauchi ne wakilin ’yan Tijjaniyar a yayin taron zikirin da aka gudanar. ...

HOTUNA: Yadda ake fama da ƙarancin man fetur a Abuja

HOTUNA: Yadda ake fama da ƙarancin man fetur a Abuja

A kwanakin baya matsalar man fetur ta sanya farashin litar ta kai Naira 800 zuwa sama da N1,000. ...

Yau za a kece-raini tsakanin Mbappe da gwaninsa Ronaldo

Yau za a kece-raini tsakanin Mbappe da gwaninsa Ronaldo

Kylian Mbappe ya ji rauni a fuska, wanda hakan ya sa yake amfani da kariyar fuska ...