
Gobe za a kaddamar da Matatar Man Dangote
Ita ce matatar mai mafi girma a nahiyar Afirka, inda za ta samar da tataccen mai ga kasashe 12 ...
Ita ce matatar mai mafi girma a nahiyar Afirka, inda za ta samar da tataccen mai ga kasashe 12 ...
Akalla mutane 12 ne suka mutu, wasu akalla 500 suka jikkata a ranar Asabar a wani turmutsitsi a filin wasan kwallon kafa a kasar El Salvador. ...
Wasu fusatattun matasa a unguwar Kabuga da ke Kano sun kone wani babur mai kafa uku, bisa zargin na masu kwacen waya ne. ...
Kalaman El-Rufai na zuwa ne washegarin da ya kwace kadarorin tsohon gwamnan jihar, Sanata Ahmed Mohammed Makarfi. ...
Ana fargabar mutane da dama sun kone kurmus sakamakon gobarar da ta tashi bayan wata babbar mota makare da man fetur ta yi hatsari ...