Headlines

An wajabta wa mata Musulmi ’yan sakandare yin shigar Musulunci a Borno

An wajabta wa mata Musulmi ’yan sakandare yin shigar Musulunci a Borno

Gwamnatin Borno ta wajabta yin lullubi ga ’yan mata Musulmai da ke makarantunta na sakandare a fadin jihar.  ...

Tinubu ya gana da Ganduje a Abuja

Tinubu ya gana da Ganduje a Abuja

Ganawar dai ba ta rasa nasaba ba da ƙorafin da Ganduje yake da shi game da ganawar Tinubu da Kwankwaso a birnin Paris. ...

Da sanin Ganduje Tinubu ya gana da Kwankwaso —Kofa

Da sanin Ganduje Tinubu ya gana da Kwankwaso —Kofa

Kofa ya ce Ganduje da kansa ya shaida masa cewar yana da masaniyar ganawar Tinubu da Kwankwaso. ...

Kanin gwamnan Nasarawa ya rasu

Kanin gwamnan Nasarawa ya rasu

Bayan rasuwar dansa a watanni da suka gabata, ya rasa dan uwansa da sanyin safiyar Asabar. ...

Tinubu ya dawo Najeriya kwana 8 kafin rantsuwa

Tinubu ya dawo Najeriya kwana 8 kafin rantsuwa

Zababben shugaban kasar ya dawo bayan shafe mako guda a Turai. ...