Headlines

Tinubu ya dawo Najeriya kwana 8 kafin rantsuwa

Tinubu ya dawo Najeriya kwana 8 kafin rantsuwa

Zababben shugaban kasar ya dawo bayan shafe mako guda a Turai. ...

’Yan bindiga sun sake kashe ’yan sanda 2 a Imo

’Yan bindiga sun sake kashe ’yan sanda 2 a Imo

Maharan sun yi wa ’yan sandan kwanton bauna. ...

Tinubu ya manta da mu don ba mu da gwamnati —Ganduje

Tinubu ya manta da mu don ba mu da gwamnati —Ganduje

Ganduje ya koka kan ganawar da Tinubu ya yi da Kwankwaso a Faransa. ...

Mataimakin kakakin APC na kasa ya fice daga jam’iyyar

Mataimakin kakakin APC na kasa ya fice daga jam’iyyar

Majiyoyi sun ce tsohon mataimakin kakakin na APC na ganawa da wata jam’iyya don samun tikitin takarar Gwamnan Kogi a zaben watan Nuwamba ...

Sojoji sun ceto ma’aikaciyar agaji daga hannun ISWAP bayan shekara 4

Sojoji sun ceto ma’aikaciyar agaji daga hannun ISWAP bayan shekara 4

Sojojin Najeriya sun ceto wata ma’aikaciyar agaji Grace Taku, bayan ta ta shafe shekara hudu a hannun mayakan kungiyar ISWAP. ...