Headlines

EFCC ta ƙwace gidajen Malami a Abuja

EFCC ta ƙwace gidajen Malami a Abuja

DSS ma ta gurfanar da Malami da ɗansa a gaban kotu kan zargin ta’addanci da kuma mallakar makamai ba bisa ƙa’ida ba. ...

HOTUNA: Yadda aka tsaurara matakan tsaro yayin gurfanar da El-Rufai a Kotu

HOTUNA: Yadda aka tsaurara matakan tsaro yayin gurfanar da El-Rufai a Kotu

Shari’ar na ƙunshe da zarge-zargen karkatar da kadarorin gwamnati da mallakarsu ba bisa ƙa’ida ba, da kuma halasta kuɗaɗen haramun. ...

Kwankwaso na tattaunawa da jam’iyyun ADC da NDC

Kwankwaso na tattaunawa da jam’iyyun ADC da NDC

A ranar Lahadi ne wasu manyan jiga-jigan hamayyar siyasar Najeriya suka kai wa Kwankwaso ziyara a gidansa da ke Kano. ...

Abin da ya hana ni tarbar Sarki Sanusi a Bikin Hawan Nasarawa — Gwamnan Kano

Abin da ya hana ni tarbar Sarki Sanusi a Bikin Hawan Nasarawa — Gwamnan Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada cewa babu wata matsala ko rashin fahimta tsakanin gwamnati da Masarautar Kano. ...

Tashar Arewa24 ta dawo da shirin Zaɓi Biyu a zango na biyu

Tashar Arewa24 ta dawo da shirin Zaɓi Biyu a zango na biyu

An ƙara inganta shirin ta yadda zai ci gaba da nuna al’adu, harshe da kuma abubuwan da suka shafi rayuwar Hausawa. ...