Headlines

Karin kudin tikiti: Za a dauki Dala 100 daga guzurin alhazai

Karin kudin tikiti: Za a dauki Dala 100 daga guzurin alhazai

Hukumar NAHCON ta ce za ta dauki Dala 100 daga kudin guzurin maniyyata aikin Hajjin bana, domin biyan karin kudin kujera da aka samu a bana ...

Kotun Musulunci ta tsare boka kan sace motar jaruma Fati Muhammad

Kotun Musulunci ta tsare boka kan sace motar jaruma Fati Muhammad

Kotun Musulunci ta tsare boka bisa zargin sa da sace motar fitacciyar jarumar finafinan Hausa ta Kannywood, Fati Muhammad. ...

Baffa Hotoro ya nemi afuwar Sheikh Dahiru Bauchi a hannun DSS

Baffa Hotoro ya nemi afuwar Sheikh Dahiru Bauchi a hannun DSS

Baffa Hotoro ya ce, zai yi duk iya kokarinsa wajen ganin ya taimaka wajen wanzar da zaman lafiya a tsakanin al’umma. ...

Zargin Kisa: ’Yan sandan Kano sun gabatar da bayanan tuhumar Doguwa

Zargin Kisa: ’Yan sandan Kano sun gabatar da bayanan tuhumar Doguwa

Ana zargin Doguwa da daukar nauyin tada zaune-tsaye a lokacin zaben ranar 26 ga watan Fabrairu. ...

‘Yar Ganduje ta sake maka tsohon mijinta a kotu

‘Yar Ganduje ta sake maka tsohon mijinta a kotu

Asiya ta gurfanar da tsohon mijin nata kan zargin cin zarafinta. ...