Headlines

Jami’in EFCC ya hallaka kansa a Abuja

Jami’in EFCC ya hallaka kansa a Abuja

Hukumar ta ce ba za ta bayyana sunan jami’in ba har sai ta kammala bincike. ...

Rikicin addini: Musulmi sun nemi Gwamnan Oyo ya taka wa matsalar burki

Rikicin addini: Musulmi sun nemi Gwamnan Oyo ya taka wa matsalar burki

Al’ummar Musulmi sun bukaci Gwamna Seyi Makinde ya kawo karshen rikicin da ke tsakanin Soun na Ogbomoso, Mai Martaba Oba Afolabi Ghandi Olaoye d ...

Za a yi mamakon ruwan sama na kwana 3 a Najeriya — NiMet

Za a yi mamakon ruwan sama na kwana 3 a Najeriya — NiMet

Amma NiMet ta gargaɗi mutane kan hatsarin da ke tattare da iska da yiwuwar samun ambaliyar ruwa. ...

An gurfanar da ’yan sanda kan fashin N322m a Kano

An gurfanar da ’yan sanda kan fashin N322m a Kano

An gurfanar da wasu ’yan sanda uku kan zargin fashi da makami na Naira miliyan 322 a Jihar Kano. Gwamnatin jihar ta gurfanar da ’yan sandan ne tare da ...

An kara kudin wutar lantarki a Kaduna

An kara kudin wutar lantarki a Kaduna

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna Electric ya kara kudin kowane kilowatt zuwa N209. Kaduna Electric ya sanar a safiyar Laraba cewa karin kudin ...