Headlines

Kwankwaso ne ya fara sayar da kadarorin Gwamnatin Kano —Ganduje

Kwankwaso ne ya fara sayar da kadarorin Gwamnatin Kano —Ganduje

Idan mutum yana ja, ya je gidan rediyo …idan lissafin wadanda suka amfana za a yi, to sai an kwana ba a gama ba ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Kishi Ya Sa Matar Aure Farka Cikin ’Yar Makwabta

NAJERIYA A YAU: Yadda Kishi Ya Sa Matar Aure Farka Cikin ’Yar Makwabta

Ta dauki karamar yarinyar da sunan za ta raka ta unguwa, amma ta bige da luma mata sharbebiyar wuka a ciki ...

Ana neman $396m don yakar yunwa a Arewa Maso Gabashin Najeriya —MDD

Ana neman $396m don yakar yunwa a Arewa Maso Gabashin Najeriya —MDD

Majalisar ta ce yunwar na yin barazana ga rayuwar mutanen yankin. ...

El-Rufai zai rushe kamfanoni 9 mallakar Makarfi

El-Rufai zai rushe kamfanoni 9 mallakar Makarfi

Gwamnatin jihar ta aike wa Makarfi takardun shaidar kwace mallakar kamfanonin tara. ...

Ba ni da gida a kasar waje —Buhari

Ba ni da gida a kasar waje —Buhari

Ko a baya shugaba Buhari ya sha jadadda cewar ba shi da gida a kasar waje. ...