Headlines

NNPP ba ta kudin kalubalantar nasarar Tinubu a kotu —Buba Galadima

NNPP ba ta kudin kalubalantar nasarar Tinubu a kotu —Buba Galadima

Jigon ya ce tarihin siyasa ne ke maimaita kan sa a tsakanin Tinubu da Kwankwaso. ...

Karbo bashin $800m zalunci ne —Sani Brothers ga Buhari

Karbo bashin $800m zalunci ne —Sani Brothers ga Buhari

Sani Brohers ya bukaci gwamnati ta sake tunani, domin babu abin da karbo bashin zai yi illa cutar da jama’ar kasar nan ...

Dan takarar Sanatan NNPP a Jigawa, Rabi’u Taura ya rasu

Dan takarar Sanatan NNPP a Jigawa, Rabi’u Taura ya rasu

Dan takarar ya rasu bayan ya sha fama da ciwon baya na tsawon lokaci. ...

An kashe mutum 11 a sabon rikici a Kudancin Chadi

An kashe mutum 11 a sabon rikici a Kudancin Chadi

Manoman na zargin makiyaya da barin dabbobinsu da yi musu barna da gangan. ...

An haramta amfani da TikTok a Amurka

An haramta amfani da TikTok a Amurka

An jima ana zargin manhajar da nadar bayanan sirrin kasashe. ...