Headlines

Harin Bam: Shettima ya ziyarci waɗanda suka jikkata a Borno

Harin Bam: Shettima ya ziyarci waɗanda suka jikkata a Borno

Wasu ‘yan ƙunar baƙin wake huɗu ne suka kai harin bam mabanbanta a Jihar Borno. ...

EURO: Faransa ta kora Belgium gida

EURO: Faransa ta kora Belgium gida

Faransa ta kai matakin kwata final a Gasar ta Euro da ake bugawa a ƙasar Jamus. ...

Lauyoyi mata sun nemi a kafa kotun sauraren shari’ar cin zarafi

Lauyoyi mata sun nemi a kafa kotun sauraren shari’ar cin zarafi

Ƙungiyar ta ce ire-iren waɗannan kotuna za su taimaka wajen yanke hukunci cikin sauri. ...

Awaki 120 sun mutu a hatsarin mota a Kano

Awaki 120 sun mutu a hatsarin mota a Kano

Motar ta faɗo ne daga kan gadar titin Zariya da ke Jihar Kano. ...

Mutum 25 sun rasu, 53 sun ji rauni a hatsarin mota a Kano

Mutum 25 sun rasu, 53 sun ji rauni a hatsarin mota a Kano

Hatsarin ya faru ne sakamakon gudun wuce ƙima da tirelar ke yi. ...