Headlines

Zakarun Turai: Manchester City ta kai ‘Final’ bayan cin Madrid 4-0

Zakarun Turai: Manchester City ta kai ‘Final’ bayan cin Madrid 4-0

Yanzu Manchester City za ta kara da Inter Milan a wasan karshe, inda take fatan cika babban burin mai kungiyar, Sheikh Mansour, na cin kofin Gasar Zak ...

Shugabancin Majalisa: Su Doguwa sun janye wa Abbas Tajuddeen

Shugabancin Majalisa: Su Doguwa sun janye wa Abbas Tajuddeen

Doguwa da sauran ‘yan takarar APC sun mara wa Abbas Tajuddeen wanda jam’iyyar ta tsayar domin jagorantar zauren majalisar na 10 ...

Yadda jama’a suka kashe barawon babur a ofishin ’yan sanda

Yadda jama’a suka kashe barawon babur a ofishin ’yan sanda

Ana zargin matashin da yi wa kaninsa yankan rago sannan ya sace babur dinsa ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Zaben Shugaban Majalisa Zai Shafe Ku

NAJERIYA A YAU: Yadda Zaben Shugaban Majalisa Zai Shafe Ku

Ta  wadanne hanyoyi ayyukan shugabannin majalisar ke shafar rayuwar ‘yan Najeriya? ...

Matawalle na da ’yancin neman a binciki Fadar Shugaban Kasa —Gwamnati 

Matawalle na da ’yancin neman a binciki Fadar Shugaban Kasa —Gwamnati 

Gwamna Matawalle ya bukaci EFCC, ta ya daina takura wa gwamnoni da bincike, ta waiwaya kan fadar Shugaban kasa da ministoci masu barin gado ...