Headlines

An hada taransifomar lantarki 20 na Kamfanin Siemens a Najeriya —FGN Power

An hada taransifomar lantarki 20 na Kamfanin Siemens a Najeriya —FGN Power

Gwamnatin Tarayya ta ce kashi 80 cikin 100 na kayan aikin samar da wutar lantarki da ta kulla yarjejeniya da kamfanin Siemens sun na hannunta ...

Wata mata ta farke cikin ’yar makwabta kan zargin karin aure a Kano

Wata mata ta farke cikin ’yar makwabta kan zargin karin aure a Kano

Matar ta yi wannan aika-aikan ne bisa zargin mahaifin yarinyar da zuga mijinta ya kara aure ...

Direbobin kanta sun toshe hanyar Minna-Bida

Direbobin kanta sun toshe hanyar Minna-Bida

Direbobin manyan motoci sun tare babbar hanyar Minna zuwa Bida da ke Jihar Neja kan zargin ‘yan sanda da cin zalinsu ...

Shugabannin Jam’iyyar LP sun kwashi ‘yan kallo a gaban Peter Obi a kotu

Shugabannin Jam’iyyar LP sun kwashi ‘yan kallo a gaban Peter Obi a kotu

Fada ya kaure tsakanin jagororin bangarorin Jam’iyyar LP a yayin zaman Kotun Sauraron Karar Zaben Shuaban Kasa. ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 30 a kauyen Filato

’Yan bindiga sun kashe mutum 30 a kauyen Filato

’Yan bindiga sun kashe mutum 30 a kauyen Tanknale da ke Karama Hukumar Mangu ta jihar Filato. ...