Headlines

Yau za a koma amfani da lambobin loda kati da data na bai-daya

Yau za a koma amfani da lambobin loda kati da data na bai-daya

Lambar loda katin waya ta bai-daya ita ce *311*lambar katin sannan# ...

DAGA LARABA: Yadda Hausawa Ke Shiga kungiyoyin Asiri A Kudu

DAGA LARABA: Yadda Hausawa Ke Shiga kungiyoyin Asiri A Kudu

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi batun shiga kungiyoyin asiri da Hausawa ke yi a kudancin Najeriya. ...

Bom ya kashe dan ta’adda garin kai wa jami’an tsaro hari

Bom ya kashe dan ta’adda garin kai wa jami’an tsaro hari

Wani dan ta’adda ya mutu sakamakon tashin rigar kunar bakin wake da yake sanye da ita da nufin kai wa jami’an tsaro hari a Jihar Kaduna. ...

Kotun Kano ta tisa keyar matashin da ya kashe mahaifiyarsa zuwa kurkuku

Kotun Kano ta tisa keyar matashin da ya kashe mahaifiyarsa zuwa kurkuku

Kotun Majistare ta Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare wani matashi mai kimanin shekaru 22 bisa zargin sa da laifin kisan mahaifiyarsa ’yar kimanin s ...

Dalilin da na nemi mazajen da na aura su suke ni —Laila Othman

Dalilin da na nemi mazajen da na aura su suke ni —Laila Othman

’Yar kasuwa kuma fitacciya a dandalin sada zumunta Laila Ali Othman ta ce dalilin da aure biyu da ta yi a baya suka mutu shi ne da saboda ta yi wa ray ...