Yadda tirelar shanu ta faɗo daga saman gada a Kano
Babu masaniyar abin da ya kifar da motar sai dai ana tunanin burkin motar ne ya ba wa direban matsala. ...
Babu masaniyar abin da ya kifar da motar sai dai ana tunanin burkin motar ne ya ba wa direban matsala. ...
An zargi ministan da karkatar da kashi 20 cikin 100 na kasafin kuɗin ma’aikatar. ...
An gano abubuwa da dama a hannun wanda ake zargin da suka haɗa da: Keke NAPEP guda 8, Naira miliyan 35 tsabar kuɗi da Gine-gine 2. ...
Wajibi ne ’yan sandan su zaƙulo kuma su kama masu hannu a lamarin domin a hukunta su ...
Haɗarin ya afku ne a garin Imawa da ke Kura a kan hanyar Kano zuwa Kaduna jim kaɗan bayan idar da sallar Juma’a ...