Gini ya kashe mutum shida tare da jikkata wasu da dama
Sun dai rasu ne sakamakon wani gini da ake tsaka da ginawa ya faɗo musu a daidai lokacin da ake tafka ruwan sama a ranar Juma’a. ...
Sun dai rasu ne sakamakon wani gini da ake tsaka da ginawa ya faɗo musu a daidai lokacin da ake tafka ruwan sama a ranar Juma’a. ...
Wata ma’aikaciyar jinya a ƙaramin asibitin ta ce, wannan lalurar ce suke ta faman kula da ita a wannan lokacin a asibitin. ...
Ana ɗauko motocin dakon ruwa domin yankunan da ke fama da mugun ƙarancin ruwan sha. ...
Gwamnatin Kano ta yi watsi da batun ɗaga tutar masarauta da aka yi a gidan sarki na Nassarawa, wurin da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ke zaune. ...
An dakatar da mutanen biyu daga muƙamansu ne domin bayar da damar gudanar da bincike yadda ya dace. ...