Headlines

ICPC za ta gurfanar da El-Rufai bayan kwana 35 a tsare

ICPC za ta gurfanar da El-Rufai bayan kwana 35 a tsare

Za a gurfanar da El-Rufai da wani Joel Adoga a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna a ranar Talata, 24 ga Maris, 2026. ...

Iran ta ƙaryata iƙirarin Trump kan tattaunawa domin tsagaita wuta

Iran ta ƙaryata iƙirarin Trump kan tattaunawa domin tsagaita wuta

Tehran ta ce iƙirarin wani yunƙuri ne na sauko da farashin makamashi a kasuwannin duniya. ...

Kotu ta ɗaure tsohon Akanta-Janar shekaru 72 kan badaƙalar N868m

Kotu ta ɗaure tsohon Akanta-Janar shekaru 72 kan badaƙalar N868m

Kotun ta ce wanda ake tuhumar ya mayar da sama da Naira miliyan 200 daga cikin kuɗaɗen da aka sace yayin bincike. ...

An kashe malamin da ya yi hasashen Daular Isra’ila za ta rushe nan da 2027 — Sheikh Yelwa

An kashe malamin da ya yi hasashen Daular Isra’ila za ta rushe nan da 2027 — Sheikh Yelwa

Bincike ya nuna cewa Banu Isra’ila galibi shekara 40 suke yi daularsu ta rushe, sai dai su sake kafa wata. ...

BUK ta kori ɗalibai 171 kan amfani da takardun bogi

BUK ta kori ɗalibai 171 kan amfani da takardun bogi

An kori wani ɗalibi bayan an same shi da laifin kai hari ga masu lura da ɗalibai a lokacin jarabawa. ...