Headlines

Gwamnatin Kano ta fitar da 3bn domin gyaran makarantu

Gwamnatin Kano ta fitar da 3bn domin gyaran makarantu

Gwamnan ya jaddada aniyarsa na inganta ilimi a jihar. ...

An kama mace mai kai wa ’yan bindiga kayan abinci

An kama mace mai kai wa ’yan bindiga kayan abinci

Ta kai jami’an tsaro gidan shugaban ’yan bindiga da ake nema ruwa a jallo ...

Mai kai wa ’yan bindiga karuwai ya shiga hannu

Mai kai wa ’yan bindiga karuwai ya shiga hannu

Kawalin ya bayyana yadda yake kai wa ’yan bindiga makamai da karuwai da miyagun kwayoyi da ma’aikatan lafiya a duk lokacin da suke bukata ...

Yana da kyau a bai wa sarakuna kariya daga gwamnoni —Atiku

Yana da kyau a bai wa sarakuna kariya daga gwamnoni —Atiku

Atiku ya jaddada muhimmancin da sarakunan gargajiya suke da shi a tsakanin al’umma. ...

Albashi: Gwamnoni za su yi taron gaggawa

Albashi: Gwamnoni za su yi taron gaggawa

Kungiyar kwadago ta kasa ta kira makamancin wannan taro na gaggawa kan lamarin ...