NLC ta kira taron gaggawa bayan gwamnati ta jingine batun karin albashi
Gwamanti ta jingine batun karin albashi domin Shugaba Tinubu ya kara tuntubar masu ruwa da tsaki kafin mika lamarin ga Majalisar Dokoki ta Kasa. ...
Gwamanti ta jingine batun karin albashi domin Shugaba Tinubu ya kara tuntubar masu ruwa da tsaki kafin mika lamarin ga Majalisar Dokoki ta Kasa. ...
Yayin da ake kammala taron yini biyu a kan matsalar tsaro a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya, hankali ya karkata zuwa ga mataki na gaba. ...
Idan gwamnatin jihar ta zartar da dokar za ta rage wa Sarkin Musulmi ikon naɗa muƙamai. ...
Rahoton ya ce akwai wasu cututtukan da ke da hatsari ga lafiyar mutane. ...
Mayakan Boko Haram sun yi awon gaba Mai Shari’a Mshelia tare da matarsa da direbansa da kuma dogarinsa a Jihar Borno ...