Headlines

Mun soma aikin gyara lalacewar wutar lantarki a Arewa — TCN

Mun soma aikin gyara lalacewar wutar lantarki a Arewa — TCN

Babu takamaiman lokacin dawo da wutar lantarki da aka ɗauke a sassan yankin Arewa. ...

Kotu ta dakatar da yunƙurin hana zaɓen ƙananan hukumomin Kano

Kotu ta dakatar da yunƙurin hana zaɓen ƙananan hukumomin Kano

Babbar Kotun Jihar Kano ta hana duk wani yunƙurin hana hukumar zaɓen jihar gudanar zaɓen ƙananan hukumomi na ranar Asabar. Alƙalin kotun, Mai Shari ...

Zaɓen ƙananan hukumomin Kano nan nan daram —Abba

Zaɓen ƙananan hukumomin Kano nan nan daram —Abba

Gwamnan Kano ya ce suna da hujja da doka ta ba su ikon gudanar da zaɓen a ƙananan hukumomi ...

An kashe ɗalibai 2 an caka wa wani wuƙa a Filato

An kashe ɗalibai 2 an caka wa wani wuƙa a Filato

An kashe dalibai biyu tare da soka wa na ukunsu wuka a yankin Barikin Ladi da ke Jihar Filato ...

Ba yanzu za a dawo da lantarki a Arewa ba —TCN

Ba yanzu za a dawo da lantarki a Arewa ba —TCN

Hukumomin tsaro sun gargaɗi kamfanin TCN kan haɗarin shiga yankin da aka lalata manyan turakun lantarki da ya jefa Arewa cikin duhu ...