Headlines

Sarauta babu ilimi ba ta da amfani — Sanusi II

Sarauta babu ilimi ba ta da amfani — Sanusi II

Sarkin ya jaddada muhimmancin neman ilimi a wajen shugabanni. ...

Saudiyya ta kori jakadun Iran saboda hare-hare

Saudiyya ta kori jakadun Iran saboda hare-hare

Saudiyya ta ɗora alhakin hare-haren da aka kai mata baya-bayan nan kan Iran. ...

Zulum ya sake ziyartar waɗanda harin Ngoshe ya rutsa da su

Zulum ya sake ziyartar waɗanda harin Ngoshe ya rutsa da su

Zulum ya ce ana ci gaba da ƙoƙarin ceto mutanen da har yanzu suke hannun ’yan ta’adda. ...

Harin asibiti ya yi ajalin mutum 64 a Sudan — WHO

Harin asibiti ya yi ajalin mutum 64 a Sudan — WHO

WHO ta ce ƙananan yara 13 suna cikin mutum aƙalla 64 da aka kashe a hari ta sama da aka kai wani asibiti a Sudan. ...

Trump ya bai wa Iran wa’adin sa’o’i 48 ta buɗe Mashigar Hormuz

Trump ya bai wa Iran wa’adin sa’o’i 48 ta buɗe Mashigar Hormuz

Iran ta kai mafi muni cikin hare-harenta zuwa yanzu kan Isra’ila tun bayan fara yaƙin da ke gudana a yankin Gabas ta Tsakiya. ...