’Yan bindiga sun kashe mutum 6, sun sace wasu a Sakkwato
Maharan sun kuma yi awon gaba da wasu mutane da ba a san adadinsu ba. ...
Maharan sun kuma yi awon gaba da wasu mutane da ba a san adadinsu ba. ...
Tinubu ya gudanar da sallar Idin tare da wasu hadimansa a Legas. ...
Tsohon shugaban ya ce noma abinci a cikin gida zai rage hauhawar farashin kayan abinci. ...
Sarkin ya yi hawan ne duk da umarnin ‘yan sandan jihar na haramta hawa a sallar bana. ...
Wani tsohon Gwamna na cikin minitocin da za a sauke su a yayin garambawul ɗin. ...