Headlines

Tsaro: Amurka ta turo jirage da sojoji zuwa Najeriya

Tsaro: Amurka ta turo jirage da sojoji zuwa Najeriya

Sojojin ba za su yi yaƙi kai-tsaye ba amma za su taimaka wajen tattara bayanan sirri. ...

2027: An matsa min kan yin takarar Sanata — Gwamna Sule

2027: An matsa min kan yin takarar Sanata — Gwamna Sule

Gwamnan har yanzu bai yanke hukunci ba, amma zai yi nazari tare da yanke abin da ransa ya zaɓa. ...

’Yan bindiga sun sace sakataren ƙaramar hukuma a Kano

’Yan bindiga sun sace sakataren ƙaramar hukuma a Kano

Maharan sun saki ɗan mutumin bayan kama mahaifin. ...

Amurka ta sassauta takunkumin da ta sanya wa man Iran don rage ƙarancin mai a duniya

Amurka ta sassauta takunkumin da ta sanya wa man Iran don rage ƙarancin mai a duniya

Sai dai masana sun ce matuƙar ba a magance rikicin da ke faruwa ba, farashin mai zai ci gaba da tashin gwauron zabi. ...

Iraniyawa sun gudanar da sallar Idi duk da yaƙi ya tsananta a Gabas ta Tsakiya

Iraniyawa sun gudanar da sallar Idi duk da yaƙi ya tsananta a Gabas ta Tsakiya

A bisa al’ada, jagoran addini na ƙasar ne ke jagorantar sallar Idi, amma sabon jagoran Iran, Mojtaba Khamenei, bai halarci sallar ba. ...