Headlines

Tinubu da Shettima sun kashe N5bn a tafiye-tafiye cikin watanni uku

Tinubu da Shettima sun kashe N5bn a tafiye-tafiye cikin watanni uku

Duk wata tafiya, in dai ba wata fa’ida za ta kawo ga al’umma kasa ba, sai a yi watsi da ita. ...

Ba zan biya albashin da kuke so ba —Tinubu ga NLC

Ba zan biya albashin da kuke so ba —Tinubu ga NLC

Shugaba Tinubu ya musanta faduwarsa a dandalin Eagles Square, yana mai cewa mafi karancin albashin da bai fi karfin gwamnati ba za ta biya ...

Karin alhazan Kwara 2 sun rasu a Makkah

Karin alhazan Kwara 2 sun rasu a Makkah

Rasuwar Alhaji Salman Muhammad Alade da Hajiya Ayishat Shuaib Ologele, ya kai adadin maniyyantan Kwara da suka rasu a Hajjin bana zuwa hudu. ...

HOTUNA: Mai Shari’a Abdullahi Liman zai sauari Shari’ar Sarautar Kano

HOTUNA: Mai Shari’a Abdullahi Liman zai sauari Shari’ar Sarautar Kano

A halin da ake cikin Mai Shari’a Abdullahi Muhammad Liman ya zauna domin ci gaba da sauraron shari’ar mai cike da rudani. ...

Ma’aikatan Najeriya miliyan 71 ba za su samu karin albashi ba

Ma’aikatan Najeriya miliyan 71 ba za su samu karin albashi ba

Najeriya na daga cikin masu biyan albashi mafi muni a Afirka ...