Headlines

Matatar Dangote ta ƙara farashin man fetur karo na biyar a watan Maris

Matatar Dangote ta ƙara farashin man fetur karo na biyar a watan Maris

Sabon farashin ya fara aiki daga tsakar daren ranar 21 ga Maris, kamar yadda sanarwar da matatar ta aika wa ’yan kasuwa. ...

Iran ta kai hari sansanin sojin Amurka da Birtaniya a Tsibirin Chagos

Iran ta kai hari sansanin sojin Amurka da Birtaniya a Tsibirin Chagos

Wall Street ta ce harin ya nuna Tehran na da makamai masu tafiyar dogon zango fiye da yadda ake zato a baya. ...

Muna duba yiwuwar kammala yaƙin Iran — Trump

Muna duba yiwuwar kammala yaƙin Iran — Trump

Ya kamata sauran ƙasashen duniya su ɗauki alhakin kare Mashigar Hormuz saboda muhimmancinta. ...

Za mu ƙara ƙaimi wajen daƙile matsalar tsaro — Radda

Za mu ƙara ƙaimi wajen daƙile matsalar tsaro — Radda

Ya buƙaci musulmi da su ci gaba da yin addu’o’i domin samun zaman lafiya mai ɗorewa a jihar da ma ƙasa baki ɗaya. ...

Rikicin Mashigar Hormuz: Ƙasashen Afirka sun koma sayen fetur a matatar Dangote

Rikicin Mashigar Hormuz: Ƙasashen Afirka sun koma sayen fetur a matatar Dangote

Yanzu haka wasu ƙasashen Afirka sun fara mayar da hankalinsu wajen neman man fetur a matatun cikin gida. ...