Headlines

PDP ta sake ɗage babban taronta na ƙasa 

PDP ta sake ɗage babban taronta na ƙasa 

Jam’iyyar ta kuma lashi takobin ƙwatar mulki a 2027. ...

Za mu bar Nijeriya idan ba a bari mun ƙara kuɗin kiran waya ba —MTN

Za mu bar Nijeriya idan ba a bari mun ƙara kuɗin kiran waya ba —MTN

Shugaban ya ce kuɗin man fetur da na dizal sun ƙaru wanda hakan ke barazana ga ribar da suke samu. ...

Zaɓen ƙananan hukumomi yana nan ba fashi —Majalisar Kano

Zaɓen ƙananan hukumomi yana nan ba fashi —Majalisar Kano

Majalisar Dokoki ta Jihar Kano ta ce babu gudu babu ja da baya a zaɓen ƙananan hukumomin jihar da ke tafe ranar Asabar. ...

Ambaliya: Masarautar Kaltungo ta bai wa Borno tallafin kayayyaki

Ambaliya: Masarautar Kaltungo ta bai wa Borno tallafin kayayyaki

Shehun Borno, ya yaba da tallafin kayayyakin a madadin masarautar. ...

DAGA LARABA: Shin Duka Ne Hanyar Ladabtar Da Yara Mafi Inganci?

DAGA LARABA: Shin Duka Ne Hanyar Ladabtar Da Yara Mafi Inganci?

Duk wanda ya kai shekaru talatin zuwa sama ya san cewa a da can iyaye da sauran jama’ar gari suna iya ɗaukar tsumagiya don ladabtar da shi idan ya kau ...