Headlines

Hajjin Bana: Gwamnati ta ɗauki nauyin maniyyata 47 a Ribas

Hajjin Bana: Gwamnati ta ɗauki nauyin maniyyata 47 a Ribas

Fubara ne Gwamna na farko da ya biya dukkan kuɗaɗen da Hukumar Hajji ta Ƙasa ta buƙata daga maniyyata. ...

An yi taron addu’o’i kan matsalar tsaro da tattalin arziki a Jigawa

An yi taron addu’o’i kan matsalar tsaro da tattalin arziki a Jigawa

Ɗaruruwan mutanen da suka halarci addu’ar ta musamman sun nuna damuwarsu kan makomar Nijeriya. ...

Ba za mu iya biyan N60,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ba — Gwamnoni

Ba za mu iya biyan N60,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ba — Gwamnoni

Ba zai yiwu a ɗora mana nauyin da ba za mu iya saukewa ba. ...

An kashe ’yan sanda 7 da wasu 35 a Zamfara da Katsina

An kashe ’yan sanda 7 da wasu 35 a Zamfara da Katsina

Sabon hari ya yi sanadin rasa rayuka 42 a Zamfara da Katsina ciki har da ‘yan sanda bakwai. ...

Kano: Nan gaba za a yanke hukuncin karar da Sarki Aminu ya shigar

Kano: Nan gaba za a yanke hukuncin karar da Sarki Aminu ya shigar

Sarki Aminu ya je gaban Babbar Kotun Tarayyar da ke zamanta a Kano inda ya nemi ta hana Gwamnatin Kano da jamian tsaro kama shi. ...