Headlines

Matashiya ta caka wa wata mata kwalba

Matashiya ta caka wa wata mata kwalba

Wata mata ’yar shekara 28, ta gurfana a gaban kotu bisa zargin caka wa wata kwalba tare da yi mata mummunar illa. ...

Ruwan sama ya lalata gidaje 100 a Filato

Ruwan sama ya lalata gidaje 100 a Filato

Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya lalata gidaje sama da 100 a kananan hukumomin Jos ta Arewa da Jos ta Kudu a Jihar Filato. ...

Mutane 30 sun mutu a harin ’yan ta’addan Katsina

Mutane 30 sun mutu a harin ’yan ta’addan Katsina

Akalla mutane 30 aka kashe wasu da dama na asibiti sakamakon hare-haren ’yan bindiga a kauyukan Dutsinma da Safana a Jihar Katsina ...

Yadda Sallar Layya za ta kasance a Najeriya da Saudiyya

Yadda Sallar Layya za ta kasance a Najeriya da Saudiyya

Lahadi 16 ga watan nan na yuni, 2024 za a yi Sallar Layya a Najeriya da Saudiyya ...

Gwamnatin Yobe Ta Gina Kamfanin Sarrafa Ridi A Kan N3.6bn

Gwamnatin Yobe Ta Gina Kamfanin Sarrafa Ridi A Kan N3.6bn

A kokarinta na habaka noman ridi da taimaka wa manoma, gwamnatin Yobe ta samar da kamfanin sarrafa ridi da babu na irinsa a Najeriya a kan kudi Naira ...