Headlines

A soma duban watan Zhul Hijjah ranar Alhamis — Saudiyya

A soma duban watan Zhul Hijjah ranar Alhamis — Saudiyya

Idan Juma’a ta tabbata ranar farko ta Zhul Hijjah, Babbar Sallah za ta kasance ranar 16 ga watan Yuni. ...

Majalisar Dokokin Kaduna ta buƙaci a binciki El-Rufa’i

Majalisar Dokokin Kaduna ta buƙaci a binciki El-Rufa’i

Kwamitin ya ce akwai buƙatar gurfanar fa El-Rufai don yin bincike a kansa. ...

Kotu ta yi umarnin isar da sammaci ga Ganduje ta hanyar sadarwa

Kotu ta yi umarnin isar da sammaci ga Ganduje ta hanyar sadarwa

Lauyan Ganduje ya kalubalanci ingancin lauyoyin Gwamnatin Kano a gabab kotu ...

Mai gida ya mutu yayin rikicin kudi da dan haya

Mai gida ya mutu yayin rikicin kudi da dan haya

Ana cikin rikici kan rashin biyan kudin haya, sai mai gida yanke jiki ya ce ga garinku nan ...

A kawo min lissafin sabon albashi cikin awa 48 —Tinubu

A kawo min lissafin sabon albashi cikin awa 48 —Tinubu

Kungiyar kwadago ta ce ba za ta karbi karamin kari kan mafi karancin albashin N60,000 ba ...